Tag: Sarkin Fika
-
Taƙaitaccen tarihin Sarkin Fika Muhammadu Abali
An haife shi ranar 14 ga watan Agusta na shekarar 1956. An naɗa shi Sarki na 13, ko sarautar Masarautar Fika ranar 16 ga Maris 2009. Fadar sarkin tana Potiskum, Jihar Yobe, Nijeriya. Sarkin (ko Moi a cikin yaren gida) shi ne shugaban mutanen Bole. An haifi Muhammad Abali a garin Potiskum a ranar 14 ga watan…