Tag: Sare
-
Saboda matsalar tsaro, mutanen Jibiya sun fara sare bishiyoyin kan hanya
A wani mataki na kare kansu daga ƙalubalen tsaro, mutanen ƙaramar Hukumar Jibiya da ke jihar Katsina sun fara sare bishiyoyin manyan hanyoyin shiga garin. Sun ce sun ɗauki matakin ne domin samar da sarari ganin cewa ’yan bindigar daji na amfani da duhun bishiyoyin wajen tare motoci suna shiga daji da su. Alhaji Surajo…
-
Wani mutum ya sare kan ɗan shekara 84 a Ogun, shi ma ya mutu saboda ya ƙi yarda a kama shi
A ranar Juma’a ne wani mutum mai suna David Shodola mai shekaru 32 da ake zargin yana da taɓin hankali ya fille kan wani dattijo mai shekaru 84 mai suna Alfred Opadipe a unguwar Iperu da ke ƙaramar hukumar Remo ta Arewa a jihar Ogun. Shi ma Mista Shodola ya mutu ne yayin da aka…