Harkokin Mata11 months ago
Gwamnatin Nasarawa za ta yi wa ‘yan mata allurar rigakafin cutar sankarar mahaifa, da nono
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayyana shirin yi wa ‘yan mata masu shekaru tsakanin shekara 9 zuwa 14 rigakafi domin kare su daga kamuwa da cutar sankarar...