Tag: Samame
-
Rundunar ‘yan sanda sun kama mutum 307 a wani samame maɓoyar ɓata-gari a Abuja
Rundunar ‘yan sanda a Abuja, babban birnin Najeriya ta ce ta kai samame wata matattarar miyagu inda ta kama mutum ɗari uku da bakwai da ake zargi da aikata laifuka. Kwamishinan ‘yan sanda a Abuja, CP Benneth C. Igwe ne ya jagoranci tawagar rundunar ‘Operation Velvet’ wajen kai samame kan matattarar da ke Gidan Dambe a yankin Dei-Dei…
-
Dakarun Najeriya sun kai samame sansanonin ‘yan fashin mai, sun kama da dama
Dakarun sojojin Najeriya sun kai samame sansanoni da ake zargin ‘yan bindiga ne da ba su tuba ba da kuma ɓarayin man fetur ba bisa ƙa’ida ba a rafukan Bayelsa tare da kama wani rumbun ajiye makamai. Daraktan hulɗa da jama’a na rundunar, Onyema Nwachukwu ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar…