A ranar Talata ne wani mutum da ɗansa suka fusata inda suka sauke fishin su akan wani babban likita da ma’aikaciyar jinya a cibiyar kiwon lafiya...
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya bayyana ikirarin cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, zai musuluntar da Najeriya idan...