Tag: Raƙuma
-
Za a gudanar da gasar tseren raƙuma mafi girma a Saudiyya
Hukumar da ke shirya gasar tseren raƙuma ta Saudiyya ta ce gasar tseren raƙuma da za a gudanar a wannan shakera a ƙasar za ta kasance mafi girma da aka taɓa yi a tarihin ƙasar. Hukumar ta fitar da jadawalin gasar da ta ce za a kwashe kwanaki 38 ana gudanarwa. Jadawalin gasar ya nuna…