Tag: Paupa
-
An kashe fiye da mutum 60 a rikicin ƙabilancin ƙasar Papua, New Guinea
Ƴan sanda sun sun ce an gano gawawwaki 64 da aka yi musu jina-jina zube a kan wata hanya a wani yanki yanki mai nisa a Papua New Guinea, abin da ke nuna cewa ƴaƙin da aka jima ana yi tsakanin ƙabilun yankin na ƙara ƙazancewa. An yi amanna cewa, mutanen da aka kashe mayaƙan…