Ilimi1 year ago
Jami’ar jihar Legas ta hana ɗalibanta sanya tufafin nuna tsaraici
Mataimakiyar shugaban jami’ar jihar Legas (VC), Farfesa Ibiyemi Olatunji-Bello, ta umurci malaman jami’ar da su ɗauki matakin fara hana ɗalibai shiga ɗakunan karatu saboda sanya tufafin...