Paul Alexander ya rasu ranar Litinin yana da shekaru 78, a cewar wata sanarwa da ɗan’uwansa, Philip Alexander, ya fitar ta kafar sada zumunta. Paul Alexander,...
Daga Shafaatu Dauda,Kano Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da ɓullar cutar da ke sarƙafe numfashi ta diphtheria a ƙananan hukumomi 13 na jihar. Wannan na zuwa...