Tag: Neymar
-
Yadda Croatia ta doke Brazil da bugun fanariti, ta kai wasan kusa da na ƙarshe
A ranar Juma’a ne Croatia ta doke Brazil da ci 4-2 a bugun fanariti, inda za ta buga wasan daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya, da Argentina ko Netherlands. An kammala wasan ne da ci 1-1 bayan ƙarin lokaci, inda Bruno Petkovic ya soke bugun daga kai sai mai…