Tag: Nemi
-
Ta nemi Majalisar Ɗinkin Duniya ta ƙaddamar da yaƙi kan yin hijira ba bisa ƙa’ida ba
Firayim Minista na hannun dama na Italiya Georgia Meloni ta nemi Majalisar Ɗinkin Duniya da ta ƙaddamar da “yaƙin duniya” kan hijira ba bisa ƙa’ida ba. Wannan na zuwa ne a yayin da kwale-kwalen baƙin haure suka sake sauƙa a tsibirin Lampedusa da ke gaɓar tekun Bahar Rum na Italiya. Da take magana a babban…
-
Na nemi kotu ta raba auren mu, saboda mijina manemin mata ne – mata
Wata mata ‘yar shekara 44 mai suna Oluwatoyin Falade, a ranar Larabar da ta gabata ta kawo ƙara a wata kotun gargajiya ta Orile Agege akan ta raba aurenta da ta shafe shekara 11 bisa laifin rashin aminci da mijinta, Segun ya yi. Mai shigar da ƙarar, wacce ke da shekaru 23, Tunde Davids Close,…