Tag: million
-
Sai an bamu miliyan 10 za mu sako limamin Ondo – Masu garkuwa da mutane
Masu garkuwa da mutane na neman naira miliyan 10 domin su sako babban limamin al’ummar Uso a ƙaramar hukumar Owo ta Jihar Ondo, Alhaji Ibrahim Oyinlade da aka yi garkuwa da su ranar Asabar. An bayyana cewa malamin yana aiki a gonarsa ne wasu ‘yan bindiga suka kai shi wani wuri da ba a sani…