Tag: Miliyan biyu
-
Yadda ɗa ya sace mahaifinsa, ya karɓi kuɗin fansa naira miliyan biyu da rabi
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta cafke wani da ake zargi mai suna Issa Naigheti, da ya yi garkuwa da mahaifinsa, Bature Naigboho a Igboho da ke ƙaramar hukumar Orelope ta jihar Oyo tare da karɓar kuɗin fansa naira miliyan 2 da dubu ɗari 5 kafin ya sake shi. Rundunar ‘yan sandan ta ce rundunar…