Tag: Miliyan 4
-
‘Yan bindiga sun nemi kuɗin fansa kan ɗaliban da suka sace a kai har Kogi
Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ɗalibai hudu na kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kogi, da ke Lokoja, da kuma direban motar su, a kan titin Akunnu-Ajowa a ƙaramar hukumar Akoko ta Arewa-maso-gabas ta jihar Ondo a ranar Juma’a. An ce ɗaliban suna tafiya gida ne domin zuwa hutun kiristimeti, sai ‘yan…