Tag: Matsafa
-
Yadda aka kama matsafa biyar masu tono gawarwaki
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun a ranar Asabar 11 ga watan Maris, 2023, ta kama wasu ‘yan ƙungiyar asiri guda biyar da suke tono gawarwaki daga cikin kabarinsu tare da cire wasu sassan jikinsu domin yin tsafi A wata sanarwa ɗauke da sa hannun kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Ogun Abimbola Oyeyemi, ya ce waɗanda…