Tag: Mahimmanci
-
INEC ta fara raba muhimman kayayyakin zaɓe a Yobe
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da cewa ta fara raba muhimman kayan zaɓe a faɗin jihar Yobe. Kwamishinan hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) a jihar Yobe Alhaji Ibrahim Abdullahi ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis a harabar babban bankin Najeriya (CBN) reshen Damaturu. “Muna saura…