Tag: Ma'aikacin
-
An tsare wani ma’aikacin man fetur bisa zargin satar naira miliyan 3.4
Wani ma’aikacin man fetur mai suna Waliu Olamilekan ɗan shekaru 39 a duniya a ranar Litinin ɗin da ta gabata an tsare shi a kotun Badagry da ke Legas bisa zargin satar Naira 3,464,000 a tashar BFO da ke Badagry. Wanda ake tuhumar da ba a san adireshin sa ba a san shi ba yana…