An samu rahotanni masu ban tsoro da ke zargin rundunar tsaron Isra’ila IDF da kashe Falasɗinawa aƙalla 11 a yankin Al Remal da ke makwabtaka da...
Ghana na karɓar baƙuncin taron kwana biyu kan aikin wanzar da zaman lafiya na Majalisar Ɗinkin Duniya a Afirka. Wannan taron na zuwa ne a daidai...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi ƙiran da a gudanar da bincike mai zaman kansa kan “kashe-kashen da aka yi a Burkina Faso cikin wannan watan, da...
Yayin da ƙazamin faɗa da ake gwabzawa a yankin Darfur ke ƙara tsanani tare da tilasta wa dubban ‘yan Sudan barin matsugunansu, akwai bukatar a ƙara...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana cewa, adadin mutanen da suka rasa muhallansu a sassan duniya ya zarta miliyan 114, adadi mafi girma da majalisar ta tattara...