Majalisar Ɗinkin Duniya ta tabbatar da rahoton sace mata ’yan gudun hijira kimanin 200 a Jihar Borno. Majalisar ta soki sace ’yan gudun hijirar, wadanda yawancinsu...
Amurka ta sake yin gyaran fuska a cikin wani daftarin ƙudiri na Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya don goyan bayan “tsagaita wuta nan da nan...
Ofishin kare hakkin ɗan’adam na Majalisar Ɗinkin Duniya ya fitar da wani sabon rahoto ranar Juma’a, inda ya nuna yadda aka riƙa lalata da mutane, ciki...
Watanni 10 kenan da yaƙin da ya jefa ƙasar Sudan ga “kusan rugujewa”, akasarin mutanen ƙasar na cikin yunwa, kamar yadda Hukumar Samar da Abinci ta...
Wani jami’in ofishin kula da ayyukan jinai na ajalisar Ɗinkin Duniya, OCHA ya bayyana damuwarsa kan halin da Asibitin Nasser ke ciki a birnin Khan Younis...
A ranar Laraba ne Amurka da Rasha za su gabatar da muhawara a shari’ar da ake yi a Kotun Ƙolin Majalisar Ɗinkin Duniya da ke nazarin...
Yara biliyan ɗaya da miliyan ɗari huɗu ƴan ƙasa da shekaru 16 ne a faɗin duniya suka gaza samun kowanne irin tallafin kariya na zamantakewar al’umma....
Isra’ila ta ƙaddamar da matakan dakatar da Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (UNRWA) daga ayyukanta a Gabashin Birnin Kudus, kamar yadda...
Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya Antonio Guterres ya nuna matukar damuwa kan yiwuwar faɗaɗa hare-haren da sojojin Isra’ila ke kaiwa Rafah a kudancin Gaza, in...
Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya Antonio Guterres ya caccaki Kwamitin Tsaro na Majalisar bisa rashin bai wa Afirka kujerar mamba ta dindindin a cikinsa. ‘Ta...