Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar dimokaraɗiyya ta 2023. Hakan na ƙunshe ne cikin...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu domin murnar da zagayowar ranar ma’aikata a Nijeriya. Ministan harkokin cikin gida,...
Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ce wasu ‘yan bindiga sun kai hari ofishinta da ke ƙaramar hukumar Enugu ta kudu, yayin da...