Daraktan tuntuɓa da wayar da kai na ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Tinubu/Shettima na yankin arewa maso yamma, Aminu Jaji, ya ce jam’iyyar APC ta gaji rashin...