‘Yan kasuwar canjin kuɗi da dama sun nuna rashin gamsuwa da soke lasisin sama da kamfanonin canji 4,000 da babban bankin Najeriya CBN ya yi. Matakin...
Babban Bankin Najeriya, CBN, ya soke lasisi 4,173 na masu canjin kuɗaɗen ƙasashen waje da ba su cika wasu sharuɗɗa da ya gindaya musu ba. CBN...