Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta fara shirin yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyu daga ranar Talata 5 ga watan Satumba, domin nuna adawa da gwamnatin...
Rahotanni na cewa matar mataimakin shugaban ƙasa Kashim shetttima ta sallami dogariyarta (mai tsaronta) saboda kyakkyawa ce kuma ba ta da aure, kwana biyu da kaita....