Tag: Kuɗi
-
Ba sharholiya za mu yi da kuɗin da muka ware wa kanmu ba – ‘Yan Majalisar Najeriya
Daga Ibraheem El-Tafseer ‘Yan Majalisar wakilan Najeriya sun fara mayar da martani dangane da sukar da ake musu ta warewa kansu Naira biliyan 70 daga cikin Naira biliyan 500 da suka amince wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kashe, wajen ba wa ‘yan ƙasar tallafin rage raɗaɗin janye tallafin man fetur da gwamnatinsa ta yi.…
-
Jami’ar jihar Taraba ta rage kuɗin makaranta da kashi 50
Gwamnatin jihar Taraba, ta sanar da rage kuɗin makaranta da kashi 50. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata takarda da magatakardar Jami’ar, Joseph U. Bibinu ya sanyawa hannu ya kuma fitar a ranar Laraba, 5 ga Yulin 2023. KU KUMA KARANTA: ‘Yan bindiga sun sace ɗaliban jami’ar Jos bakwai Hakan ya biyo bayan ziyarar…
-
Za mu yi amfani da tsofi da sababbin takardun kuɗi a Najeriya – Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed-Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ɗauki sabbin takardun kuɗi da tsofaffin kuɗaɗen na Naira a matsayin takardar kuɗi ta doka. Tinubu ya bayyana hakan ne a yayin jawabinsa na farko bayan rantsar da mubayi’a da babban alƙalin alƙalan Najeriya, Mai shari’a Kayode Ariwoola ya yi a dandalin Eagles Square da…
-
Ta sayar da jaririnta ɗan wata 18 a kan kuɗi Naira 600,000 a Ogun – ‘Yan sanda
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta tabbatar da cafke wata mata ‘yar shekara 33, bisa zarginta da sayar da jaririnta mai watanni 18 a kan kuɗi Naira dubu 600,000 a yankin Sango-Ota da ke jihar. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa a Sango-Ota a ranar Litinin, ta bakin kakakin rundunar ‘yan sandan jihar,…
-
Ban san yin garkuwa da mutane don karɓar kuɗin fansa laifi ba ne – Wanda ake zargi
Wani mutum mai suna Joel Emazor mai shekaru 31, wanda aka kama shi bisa zargin yin garkuwa da wani mutum a jihar Edo, ya yi iƙirarin rashin sanin cewa bai san abin da ya aikata na garkuwa da mutum ya zama laifi ba har sai da aka kama shi, aka kai shi hannun ‘yan sanda.…
-
NAHCON ta sanar da kuɗin aikin Hajjin bana
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya (NAHCON), ta sanar da farashin jigilar maniyyata aikin hajjin wannan shekarar ta 2023 zuwa ƙasar Saudiyya. Shugaban Hukumar NAHCON ɗin, Zikrullah Hassan, ne ya sanar da sabon farashin kuɗin a lokacin da yake zantawa da manema labarai a ranar Juma’a a Abuja Ya ce kuɗin na bana bai…
-
Shahararren ɗan jarida ya mutu yayin tattaki zuwa ofis saboda karancin takardun kuɗi
Wani fitaccen mai gabatar da shirye-shirye a gidan rediyo mai zaman kansa da ke Ibadan, Fresh FM Nigeria, wanda aka fi sani da Baba Bintin ya rasu a kan hanyarsa ta zuwa gidan rediyon domin shirinsa na safiyar Asabar. An bayyana rasuwar Baba Bintin ne a wani shirin gidan rediyo da tagwayen gidan rediyon, Komolafe…
-
Kuɗi shine mabuɗin shirye-shiryen gudanar da aiki a ranar zaɓe – Jega
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana cewa ƙarancin kudin hannu wato cash da ake fama da shi a ƙasar nan, yazo a lokacin da ake matsanancin buƙatar kuɗin. Yana mai bayyana cewa, tsarin chanza kuɗi a daidai lokacin babban zaɓe bai dace ba. Ya bayyana haka…
-
Kayan abinci na ya ƙare, wani Sanata ya koka
Daga Haruna YUSUF, Abuja Sanata Orji Uzor Kalu ya koka da yadda ake ci gaba da fama da ƙarancin takardun naira a Najeriya sakamakon matakan da babban bankin Najeriya (CBN) ya ɗauka na sake fasalin kuɗin ƙasar. Sanata mai wakiltar mazaɓar Abia ta arewa a lokacin da yake mayar da martani game da matsalar kuɗi…
-
Gwamnatin Jigawa ta koka da ƙarancin kuɗi
Gwamnatin jihar Jigawa ta nuna damuwarta kan ƙarancin sabbin takardun kuɗi na Naira, inda ta ce mazauna jihar na kwana a wajen injin bada kuɗi. Kwamishinan kuɗi da ci gaban tattalin arziki na jihar, Babangida Gantsa, ya ce a ziyarar da ya kai wasu bankunan kasuwanci a jihar a ranar Larabar da ta gabata, kwastomomi…