Babban Bankin Najeriya CBN ya bayar da umarni ga bankunan Najeriya su soma karɓar harajin kashi 0.5 cikin 100 na duk kuɗin da aka tura a...
Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) Yemi Cardoso ya ce matakan da suka ɗauka na biyan bashin dalolin da ake bin su sun sa naira ta kasance...
Babban Limanin Masallacin Juma’a na Ƙasa, Farfesa Ibrahim Maqari ya yi tir da tsarin da wani Masallaci a Legas ya fito da shi na biyan kuɗi...
Gwamnatin Najeriya ta ƙara kuɗin wutar lantarki ga rukunin kwastomomin da suka fi samun wuta, waɗanda ake ƙira Band A customers a turancin Ingilishi. Band A...
A daidai lokacin da wasu ‘yan Najeriya ke ƙorafe-ƙorafe a kan ƙayyade yawan kuɗin da za su riƙa cira a ATM ko kuma a cikin banki...
Hukumar Alhazan Najeriya NAHCON ta ƙara farashin kujerar Aikin Hajjin bana da miliyan N1,918,032.91, inda ta bai wa maniyyata wa’adin zuwa 28 ga watan Maris ɗin...
A yayin taronsu na farko a wannan shekara, kwamitin Harkokin Kuɗi na Babban Bankin Najeriya ƙarƙashin gwamnan bankin CBN, ya ƙara kuɗin ruwa zuwa kashi 22.75...
Hukumar EFCC mai yaki da masu karya tattalin arzikin kasa ta tsare wasu ma’aikatan banki su shida kan zargin sayar da sabbin takardun kudi na Naira a Jihar...
Hukumar Alhazan Najeriya NAHCON ta fitar da sabon kuɗin kujerar aikin Hajjin 2024. A kwanakin baya ne dai hukumar ta saka naira miliyan huɗu da dubu...
–shin ya mayar wa mai kuɗin, kuɗinsa? Daga Ibraheem El-Tafseer Wani mai sana’ar POS a garin Potiskum ta jihar Yobe, mai suna Salisu Musa Adamu, ya...