Tag: Kiristoci arewa
-
Tinubu Ba zai musuluntar da Najeriya ba – Masari
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya bayyana ikirarin cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, zai musuluntar da Najeriya idan aka zaɓe shi shugaban kasa a 2023 a matsayin batu mara tushe. Da yake magana a ranar talata a wani taron da ƙungiyar Kiristocin Arewa ‘yan siyasa a lokacin…