Tauraro, ɗan kwallon Portugal, Cristiano Ronaldo, ya samu kyautar Kirsimeti mai kayatarwa daga abokiyar zamansa, Georgina Rodriguez yayin da ta ba shi kyautar mota ƙirar Rolls...
Gwamnatin tarayya ta bada hutu a ranaikun, Litinin 26 da talata 27 ga watan Disamban 2022 da kuma ranar Litinin 2 ga Janairun 2023 a matsayin...