Tag: Keke Napep
-
Matuƙin Keke Napep ya mayar da miliyan 15 da wani fasinja ya manta a mashin ɗinsa
Wani matashi ɗan shekara 22 mai suna Auwalu Salisu ya mayar da Naira miliyan 15 da wani fasinja da ya zo daga ƙasar Chadi sayo kaya a Kano ya manta a mashin ɗinsa. Salisu ya mayar da kuɗin ne bayan an sanar da ɓacewarsu a wani gidan rediyo a Kano, PM News. Ya shaida wa…
-
Masu tuƙa Keke Napep a Yobe, sun koka akan takurawar da hukumar YOROTA ke yi musu
Daga Ibraheem El-Tafseer Masu tuƙa Keke NAPEP a Jihar Yobe, sun nuna damuwarsu kan yadda jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Jihar Yobe (YOROTA) suke karɓar kudaɗe daga hannunsu babu gaira babu dalili. Masu sana’ar tuƙa Keke Napep ɗin, sun koka da cewa a wasu lokutan jami’an na yin kakkausar suka a gare…