Labarai12 months ago
Gwamna Sani ya yabawa sojojin da suka kawar da masu tayar da ƙayar baya a Kaduna
Gwamna Uba Sani na Kaduna a ranar Juma’a ya yabawa dakarun sojojin Najeriya bisa yadda suka tozarta tare da kawar da masu aikata laifuka a jihar....