Labarai8 months ago
’Yan Kannywood da dama sun ƙaurace wa taron da Hisbah ta gayyata a Kano
’Yan Kannywood da dama musamman ma fitattun jarumai da daraktoci da furudososhi sun sa kafa sun shure gayyatar da Hukumar Hisbah ta yi musu domin tattaunawa...