A wani yunƙuri na rage wahalhalun da ƴan Najeriya ke fuskanta, matatar man Aliko Ɗangote ta sanar da ƙara rage farashin man dizel daga naira 1200...
Daga Ibraheem El-Tafseer ‘Yan sandan Iran sun fara samame domin sanya ido kan matan da ke karya dokar rufe gashin kansu. Kafofin yaɗa labaran ƙasar ta...
Wata mata mai shekaru 34 mai suna Nosimot Alalade, a ranar Juma’a, ta gurfana a gaban wata kotun Majistire da ke Abeokuta da ke Isabo bisa...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta lura da yaɗa sakamakon zaɓen da ake yi a kafafen sada zumunta da sauran kafafen yaɗa labarai, wanda hakan...