Tag: Karatun ƙur'ani

  • Ina marmarin komawa Daura – Shugaba Buhari

    Ina marmarin komawa Daura – Shugaba Buhari

    Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa yana fatan komawa Daura nan da watanni biyar masu zuwa, a ƙarshen wa’adinsa. A wata sanarwa da aka fitar a ranar Talata ɗauke da sa hannun babban mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa kan harkokin yaɗa labarai, Garba Shehu, Buhari ya shaida hakan ne a lokacin da ya…