Tag: Kamfaninsu
-
‘Yar Ganduje ta sha alwashin mayar da sadakinta N50,000 da mijinta ya bayar na aurenta
Asiya Ganduje, ‘yar gwamnan Jihar Kano, a ranar Alhamis, a gaban wata Kotun Shari’a, ta dage cewa za ta maido da kuɗin sadaki Naira 50,000 da mijinta, Inuwa Uba ya biya, don kawo ƙarshen aurensu na shekara 16. Ɗiyar gwamnan da ta shigar da ƙarar, ta kasance a gaban kotu tana neman a raba aurenta,…