Tag: Kama magidanci
-
Amotekun ta kama magidanci, bisa laifin kashe ‘ya’yansa da yunwa
Jami’an hukumar tsaro ta jihar Ogun, Amotekun, sun kama Mista Gbenga Ogunfadeke, mahaifin ‘ya’ya uku bisa zargin kashe ‘ya’yan nasa biyu da gangan a gidan yari wanda ya kai ga halaka su a ƙaramar hukumar Waterside a jihar. Da yake tabbatar da kama Mista Ogunfadeke, mai shekaru 45, Kwamandan Amotekun na jihar Ogun, David Akinremi,…