Tag: Ka'ida
-
Sojoji sun lalata matatun mai da ba sa bisa ƙa’ida, sun kama mutane 42 a cikin makonni uku
Hedikwatar Tsaro, (DHQ) ta ce dakarun haɗin gwiwa na Operations ‘DELTA SAFE’ sun gano tare da lalata wuraren tace mai ta haramtacciyar hanya guda 30 tare da kama masu zagon ƙasa 42 a cikin ayyukan makwanni uku. Wannan na ƙunshe ne a cikin wani taƙaitaccen rubutu na ayyukan yaɗa labarai na tsaro wanda Birgediya Janar…
-
Mata sun yi zanga zanga kan kisan da ɗan sanda yayi wa lauya a Legas
Gamayyar ƙungiyoyin mata sama da 223 ƙarkashin ƙungiyar Womanifesto sun buƙaci a yi adalci kan kisan da da ɗan sanda mai mukamin ASP, Drambi Vandi ya yi wa wata mace lauya mai ɗauke da juna biyu, mai suna Omobolanle Raheem mai shekaru 41, mamba a ƙungiyar lauyoyin Najeriya a Legas. ASO Darambi Vandi ya harbe…