Tag: Kadarorinsa

  • ‘Yar Ganduje ta shiga cikin badaƙalar saki

    ‘Yar Ganduje ta shiga cikin badaƙalar saki

    A ranar Alhamis ne Alkalin kotun shari’ar musulunci a jihar Kano, mai shari’a Abdullahi Halliru, a jiya a Kano ya kori ‘yan jarida da suka taru a kotunsa domin sauraren ƙarar sakin ɗiyar gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje wadda ta kai mijinta kotun inda ta nemi a gaggauta sakin ta. ‘Yar gwamnan mai…