Tag: Jihar Delta
-
Ya kashe mijin ƙanwarsa bisa zarginsa da bin mata
Wani mutum mai suna Iduh Hausa ya harbe sirikinsa har lahira, wato mijin ƙanwarsa, bisa zarginsa da cin amana tare da bibiyar matan banza, lamarin da ya abku a garin Umunede da ke ƙaramar hukumar Ika ta Arewa maso Gabas a jihar Delta. Lamarin wanda ya jefa al’ummar yankin cikin alhini, wata majiya ta ce…
-
Masu yaudarar ‘yan mata ta Facebook suna yi masu fyade, tare da garkuwa da su sun shiga hannu
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta cafke wasu mutane uku da suka haɗarda; Cornelius Ememah, Nelson Aghogho da Ufuoma Tunde, bisa zarginsu da yin garkuwa da mutane, fyade, da kuma zambatar mutanen da suka haɗu da su ta Facebook. An kama waɗanda ake zargin ne a unguwar Ufuoma da ke Ughelli ta arewa a jihar…