Tag: Jihar B
-
‘Yan bindiga sun kashe mutane 18 a Benuwe
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari ƙauyen Iye da ke ƙaramar hukumar Guma a jihar Binuwai inda suka kashe mutane 18. An ce ƙauyen yana bayan Jami’ar Joseph Sarwuaan Tarka, Makurdi, JOSTUM. Mazauna ƙauyen sun shaida wa manema labarai cewa lamarin ya faru ne a ranar Lahadi…