Tag: jaririya
-
‘Yan sanda sun kama wani mutum da ya sace jaririya ‘yar wata tara a Imo
Jami’an ‘yan sanda na shiyyar Umuaka da ke ƙaramar hukumar Njaba a jihar Imo, sun cafke wata mai suna Bebiana Paulinus da ake zargi da satar wata yarinya ‘yar watanni 9 a Amaiyi Umuaka a ranar Laraba, kuma ya ɓace da jaririyar. Jami’an tsaro sun kuma ƙwato jaririyar da aka sace, wadda tun a lokacin…