Tag: Janyewa
-
Masar ta musanta janyewa daga shirinta na shiga shari’ar Kotun Duniya da Isra’ila
Masar ta musanta janyewa daga shirinta na shiga shari’ar Kotun Duniya da Isra’ila Masar ta musanta labaran da ke yawo waɗanda ke cewa ta janye shirin da take da shi na shiga shari’ar kisan ƙare dangi da Afirka ta Kudu ta shigar kan Isra’ila a kotun ƙasa da ƙasa ta ICJ. Kafar watsa labarai ta Al…