Tag: Jami'an
-
Yadda magidanci ya ƙone matarsa da fetir saboda abinci
Wani mutum mai shekara 46 mai suna Hassan Azeez ya shiga hannun jami’an ‘yan sandan jihar Ogun, bisa laifin zubawa matarsa fetur da kuma cinna mata wuta. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, Abimbola Oyeyemi ya sanyawa hannu, ya ce an kama wanda ake zargin ne biyo bayan…