Ƙasar Chadi ta sanar da yi wa jakadanta da ke Isra’ila ƙiranye sakamakon hare-haren da ƙasar ke kai wa Gaza. A wata sanarwa da Ma’aikatar Harkokin...
Jakadan Faransa a jamhuriyar Nijar, Sylvain Itté ya isa brinin Paris na ƙasar Faransa a jiya Laraba. Ma’aikatar harkokin waje ta Faransa ce ta tabbatar da...
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce Faransa za ta janye jakadanta tare da kawo ƙarshen duk wani haɗin gwiwa da sojojin ƙasar ke yi da Nijar...
Jakadan Faransa a Nijar zai ci gaba da zama a ƙasar duk da matsin lamba na barin shugabannin da suka yi juyin mulki a baya-bayan nan,...