Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya buƙaci a yi adalci ga mutanen da harin sojin ƙasar ya kashe a garin Tudun-Biri da ke ƙauyen...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari baya goyon bayan kowane ɗan takarar shugaban ƙasa, a maimakon haka ya jajirce wajen ganin an gudanar da zaɓe cikin gaskiya da...