Tag: Jagora
-
Yadda aka kashe jagoran ’yan ta’addan Katsina da yaransa
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe Maikusa, wani ƙasurgumin ɗan ta’adda da ke jagorantar hare-hare a Jihar Katsina. Maikusa ne mataimakin wani fitaccen ɗan ta’addan da ya addabi jama’ar Jihar Katsina Modi Modi, wanda ake nema ruwa a jallo. Daraktan hulɗa da jama’a na rundunar sojin Najeriya, Manjo-Janar, Onyema Nwachukwu ne ya sanar cewa sojojin…
-
Nijar ‘yan’uwanmu ne, kar a tura sojoji su yaƙe su – El-Zakzaky ga Tinubu
Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya (Islamic Movement), Shaikh Ibraheem El-Zakzaky ya gargaɗi shugaba Bola Tinubu akan tura dakarun soji a jamhuriyar Nijar, inda ya bayyana cewa suna da tarihi tare don haka ‘yan uwan juna ne. El-Zakzaky ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi ga gungun masu karatun Alkur’ani a lokacin da suka…