Hukumar ci gaban al’umma ta Zamfara, (CSDA), a ranar Laraba ta horar da mutane 886 da suka ci gajiyar COVID-19 Action na Farfaɗo da Tattalin Arziƙi...