Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya saka hannu kan wata sabuwar doka wadda ta haramta wa jama’a ɓoye kayan abinci a jihar. Dokar ta haramta...