Tag: Gwamna Kaduna
-
El-Rufai ya bar wa jihar Kaduna ɗimbim bashi – Gwamnan Uba Sani
Daga Idris Umar, Zariya Gwamna Uba Sani ya bayyana haka ne a Kaduna a ranar Asabar yayin da yake jawabi a wajen wani babban taron ji daga jama’a, inda ya ce ɗimbim bashin da ake bin jihar Kaduna shi ke laƙume ɗan abin da ta ke samu. Gwamnan ya kuma bayyana cewa gwamnatin sa ta…