Kylian Mbappe, ɗan wasan gaba na PSG ta Faransa ya aika saƙon gargaɗi ga ƙungiyar Barcelona, gabanin wasansu na zagayen kwata-fainal a gasar Zakarun Turai. Tarihi...
Bankin Duniya ya bayyana cewa sama da rabin al’ummar Falasɗinawan Gaza na dab da faɗawa cikin halin matsananciyar yunwa. Ƙungiyar ta ƙasa da ƙasa ta ce...
Hedikwatar Tsaron Amurka ta Pentagon ta sanar da cewa tawagar Amurka ta je Yamai a makon jiya ne domin nuna damuwarta dangane da alaƙar da ke...
Daga Ibraheem El-Tafseer Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya gargaɗi masu ƙiraye-ƙirayen juyin mulki sakamakon matsin rayuwa, inda ya ce haƙuri abu ne mai...
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya yi gargaɗi game da yiwuwar watsuwar rikici a Gabas ta Tsakiya a yayin da Amurka ke matsa ƙaimi wurin...
Shugaban Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin ƙasa Tu’annati ta EFCC, Ola Olukoyede, ya buƙaci Jami’an hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa...
Kwamishinan ’yan sandan jihar Gombe, CP Hayatu Usman, ya gargaɗi ’yan acaɓan da ke watsi da shawarwarin da ake ba su na kaucewa ɗaukar fasinja biyu...
Shugaba Tinubu ya ce baya ga ministocinsa, mutane ƙalilan ne kaɗai ya amince su rinƙa shiga taron zaman majalisar zartarwa na ƙasa (FEC). Shugaban Nijeriya Bola...
Iran ta gargaɗi Isra’ila da cewa za ta iya kai harin riga-kafi cikin ‘yan sa’o’i masu zuwa’ idan har Isra’ila ta ci gaba da kai hare-hare...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, (NAFDAC) a ranar Juma’a ta ce ta kama wata ƙungiyar da ta ƙware wajen shigo da sabulun...