Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da aikin Gadar Kofar Ɗan Agundi duk da cewa kotu ta hana shi amfani da kuɗin ƙananan hukumomi. Alfijir...
Layin dogo na jiragen ƙasa mallakin jihar Legas ya tabbata, bayan sama da shekaru arba’in da fara shirin. Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu tare da wasu manyan...