Tag: Fusatattu
-
Yadda fusatattun matasa suka ƙone mutum biyar da ake zargin ɓarayi ne masu amfani da babur na adaidaita
Wasu fusatattun matasa a ranar Asabar ɗin da ta gabata sun bankawa wasu mutane biyar da ake zargin ‘yan fashi ne wuta a yankin Nkpor da ke kusa da Onitsha a jihar Anambra. An tattaro cewa an ƙona waɗanda ake zargin ‘yan fashi ne bayan da suka gaza a yunkurinsu na kwace wayar tarho daga…